[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa
![[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker - Kyakkyawa Kyakkyawa](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Kyakkyawa-300x259.jpg)
Yariman mawakan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi tare da matashin mawaki Abu Sadeeq sun saki sabuwar wakarsu ta hadaka mai taken, “Kyakkyawa” (mp3 download).
Na saurari wakar nan ta hadaka sau ba adadi daga jiya zuwa yau, kwarai kam akwaita da dadin sauraro.
Kuma an juye kwando-kwandon tankwasa harsashe da dadadan kalamai a cikin wakar nan ta Kyakkyawa.
Kai da jin an ambaci kyakkyawa ka san wata diyar ake son wakewa tare da kodawa kamar wata wuka.
A baya-bayan nan, Hamisu Breaker ya saki wakokinsa irinsu, “Ole” wacce yayi shi da mawakin Hausa Hip Hop, wato Lsvee.
To, ina kafitanin daukacin masoyan wakokin Hamisu Breaker da kuma wannan sabon mawaki Abdu Sadeeq?
Ku yi gaggawar sauke wannan waka tasu yanzu daga shafin nan namu mai albarka. Ku yi share.
![[Music] Nura Oruma - Malam Yasan Allah Nura Oruma](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Nura-Oruma.webp)
![[Music] Kizz Daniel - RTID (Rich Till I Die) Rich Till I Die](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Kizz-Daniel-RTID-Rich-Till-I-Die.webp)
![[Music] Ali Jita - Maimuna Maimuna](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/ali-jita-maimuna-song.jpg)
![[Music] Umar MB - Abin Kauna ft. Hairat Abdullahi Abin Kauna](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Umar-Mb-Abin-Kauna.jpg)
![[Music] Bash Neh Pha - Zanyi Mata Bash Neh Pha](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/bash-neh-pha.jpg)
![[Music] Umar UK - Kece Dai Kece Dai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Umar-Uk-Kece-Dai.webp)
![[Music] Aminu Ala - Tamburan Shagon Sarki Tamburan Shagon Sarki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/tamburan-shagon-sarki.jpg)
![[Music] Ado Gwanja - Chass Chass](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Ado-Gwanja-Chass.jpg)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Dan Arewa Door to Door Dan Arewa Door to Door](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/dan-arewa-door-to-door.jpg)
![[Music] Hairat Abdullahi - So Mahadi So Mahadi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/So-Mahadi.jpg)