Sakayyah Complete Hausa Novel

Sakayyah 54

Sponsored Links

 

SAKAYAH

 

54

 

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

 

 

 

*WOHOHO IN KAJI ANA ƘI GUDU TABBAS SA GUDU NE BEZO BA*

 

_Ina kuke Ma’aurata masu sha’awar ganin sun zama taurari kuma fitilu a idanun mazajensu Uwar gida,Amarya,Tsakar gida,hadda tan kaɗen gida Shararriya kuma ƙasaitacciya data saba kawo muku nau’ikan sirrin sahihan magungunan ma’aurata wato *AYSHA ALIYU GARKUWA* Garkuwar Marubuta ayau ma ta dawo muku da Ingantattun magungunan mata masu kyau da inganci domin gyara kanki ki zamto tauraruwa a idanun mijinki…Muna da Ingantattun Abubuwa kamar haka_ :_Munada Garin mallaka, garin maɗi, garin Hakkin mayi, garin ɓelɗamhi Garin ilanwaddihi, Gumbar da ba’a baiwa mai kishiya, Gumbar kolli mai kellin al’khairi, Gumbar Riɗi wato 3 in 1, Gumbar makwaranyi, Masin Maliƙi mai masifar ƙarfi da matse mace, ka masin Daɗi har Maɗigan Akwai, kwanon ƙasaitacciyar mace mai masifar kyau da ratsa jiki da samar da inƙantacciyar ni’ima yanada abubuwa masu kyau haɗinsa, Zumar goron tula mai masifar kyau, tsumin dabino, mai ratsa jiki, tsumin Riɗi mai ƙarfi, Furar Mata mai tsastsafo da ni’imantaccen damshi, Cida kaza, Ciccibi Abodi, Tsumin Ɓaure, tuwon ɓauren, kana akwai maganin sanyi sadidan, da dai sauransu…Se kuma fannin ƙamshi kasance da Shu’umin ƙamshi wanda ze gigita ƙwaƙwalwar Oga tare da jin ko wacce mace bata kaiba…._  _Shin ko kina da labarin Miskilinci da ƙasaitar Rayyan  Naaan amma lokaci ɗaya ya zamto zautacce sakali akan soyayyar Jannart bakomai Jannart ta riƙe ba face sirrinkan gyara da kuma shu’uman humran da kulaccar sirri na Aysha Aliyu Garkuwa(Tubali) tabbas taga tasirin haka domin Naanunta ya zame mata tamkar bawa_

_Shin ko kinsan sihirtaccen haɗin da Aysha ke sha kenan ta zamto tauraruwa a idanun Hamma Yusuf(Miwasmiti)…Tabbas Mahmud ya zamto zautacce kuma makaho akan sauyayyar Bazawara wato khadijarsa duk da kuwa gashi da budurwa(Namiji  Baya Kaɗan) ko kinsan hakan nada alaƙa da amfani da sahihan maganin da kuma shu’uman humran Aysha Aliyu Garkuwa??.Nasan ba zaka ku manta da irin kima da kuma darajar da Aysha ke dashi acikin Idanun Sheik Jabeer ɗin ta duk da kuwa shekaru sunja anma jinta yake tamkar budurwa ‘yar sha bakwai(Garkuwa) sirrin hakan na tare da Ingantattun kuma sahihan magungunan Aysha Aliyu Garkuwa Wato Garkuwar Marubuta da kuma Ma’aurata na tabbata kunsan da cewa basirarta ba’a iya rubutun littafi ya tsaya ba hadda inganta rayuwar ma’aurata ta hanyar kawo musu Nagartattun abubuwa Ga duk wacce ta shirya saya seta tuntuɓi number ta 08069423567 ko kuma ta wannan 09097853276 muna iya tura kayan mu aduk inda kuke afaɗin Nigeria harma da ƙetare Dan Allah ‘yar uwa idan baki shirya siyaba kada kiyi min magana muɓatawa kanmu lokaci…._

 

🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🥰😘sai.kunzo. sayan na gari maida kuɗi gida.

 

Sai kuma ta fashe da kula mai cike da rauni, murya na rawa tace.

“Momy da kin kasancemun uwa ta gari da haka bai faru da niba, mun sake Allah mun kama boka baga masifar da ta biyo bayan kauce gaskiyaba, gashi yanzu munaji muna gani Modibbo ya auri Khausar, a lokacin da ahlinsa suka bayyana da irin matsayin da ko wacce mace zasayi fatan samu, duk da ni dai Allah ya sani ba kuɗi babu ba, naso Modibbo ne har raina sabida iliminshi da kyanshi”.

Cikin zuƙar warin da Samiran keyi Hajia Lami tace.

“Yanzu dai zaki tashi mu tafi asibitin ko sai kin gama zagina”.

Cikin sharce hawaye tace.

“Kiyi haƙuri Momy bazan zagekiba, wannan zunubin dana aikata ma ya isheni ba sai na ƙara wani ba na zagin mahaifiya, ki yafe min mutafi”.

Ta ƙare mgnar da miƙewa suka fita.

 

Marocco

A hankali ya fito daga falon nashi yana mai zuba wani irin fitinennen ƙamshi, tare da sheƙi da ƙellin fuska.

Ware manyan idanunsa yayi lokacin da yaji ƙaran wayar Khausar da ya ajiye bisa, dinnin table a hankali ya nufi kan Dinning area ɗin.

 

Ido ya zubawa fuskar wayar ganin.

*My happiness* a fuskar wayar ya sashi rumtse idanunsa da ƙarfi sabida jin.

Wani irin abu mai masifar ɗaci da maƙaƙi ya tokari maƙoshinsa.

Rumtse idanunsa ya kumayi kana ya buɗesu da sauri, hakanne da kuma ganin a saman lips inshi yace.

“My happiness”.

Waye?”.

Sai kuma ya sa hannunsa ya ɗauki wayar tare da juyawa da sauri ya nufi falonta.

 

Can ya hangota a bakin ƙofar corridor ɗin tanata kiciniyar buɗewa amman ta gaza gane ta yaya ne ake buɗe ƙofar.

Da sauri ta juyo jin alamun takun mutun, cikin sauri tayi kasa da kanta ganin wani irin kallon da yake liƙamata shi kuwa kanta ya nufa gadan-gadan ganin hakane yasa ta fara ja da baya da baya jin ta jingina da ƙofarne yasa ta buɗe idanunta.

Da sauri ta kuma rumtse  idanunta ganin yadda ya matsota gab da gab, cikin wata irin muryar da shi kansa bai tantace ta meneba yace.

“Wayeshi”. Ya ƙare mgnar tare da nuna mata fuskar wayar,

sassayan numfashi ta fesar tare da miƙa hannunta alamun zata amshi wayar, cikin tsawa yace.

“Ce miki nayi ubanwaye ne shi, baki bani amsaba kike miƙo hannu zaki amsa”.

Cikin tura baki da sauƙe numfashi tace.

“Toh ni ka bani wayata mana, me ruwanka da masu kirana”.

Wani irin gigitaccen abune yaji ya soƙi ƙahon zuciyarsa, cikin juyewar yanayi ya danna mata wani irin gigitaccen tsawa tare da ceea.

“Wane ɗan iskanne shi da zai kira m…”

sai kuma yayi shiru ganin wani kiran ya kuma shigowa.

Ita kuwa Khausar wani irin numfashi tsoro taja tare da takure jikinta wuri ɗaya sabida ganin kamar marinta zaiyi.

Amsa kiran yayi tare da  liƙa wayar a kunnensa ba tare da yace komai ba.

 

Wani irin ɓoyeyen ajiyan zuciya mai nauyi ya fesar jin murya Mommy Khausar ce, cikin nitsuwa kamala kawaici hadi da girmamawa yace.

“Wa alaikassalam”.

Cikin sanyi Mommyn ta fesar da numfashi dan ta gane muryarshi.

“Mommy ina kwana?”.  Ya kuma cewa jin tayi shiru.

Ita kuwa Mommy cikin girmama kai tace.

“Lfy lau Moddibo ya gida”.

Wani irin amintaccen numfashi ya kuma fesarwa tare da sa hannunshi ya kamo hannun Khausar ɗin kan ya juya da ita suka nufi falonta yana mai cewa.

“Alhamdullah Mommy yasu Raudat”.

 

Ya kare mgnar tare da sake hannunta kana ya zauna bisa kuje.

“Suna lfy, gatama tun ɗazu take ta kuka wai in Kira mata Adda Khausy”.

Juyowa yayi ya kalli Khausar ɗin da ta matso kusa dashi tana mai miƙa mishi hannun alamun ya bata wayar, fuska ya tsuke tare da dannan mata harara.

Kana yace Mommy kuwa.

“Toh a bawa Raudat ɗin”.

Cikin kawaici Mommyn ta miƙawa Raudat ɗin waya tana amsa tace.

“Hello Adda Khausy nayi missing inki”.

“A’ah Raudat ya akayi yau bakije school ba?”.

Jin hakane yasa Khausar kara matsowa gareshi cikin zumuɗi da son jin muryar Raudat ɗin dan tun shekaran jiya basuyi mgn ba,  da sauri ta miƙo hannunta har tana taɓa sajenshi.

Juyowa yayi yana maiyi mata wani irin kallon mai haɗa da saƙonni masu yawa, katse kiran yayi baƙi ɗaya ya xora wayar a aljihun rigar shaddar dake jikinsa wacce iri ɗaya ne da nata.

Cikin tsuke fuska ya tsira mata ido tare da juyowa ya fuskanceta da kyau idonshi ya zira cikin nata tare da cewa.

“Na dai lura ke, in baki taɓani ba, bakya jin daɗin rayuwarki, na gama fahimtarki ban san me kikeso inyi mikiba da kike shigemin rayuwa da jiki, gaba ɗaya in kin gannin jikinki rawa yake, ji kike kamar kin cinyeni ɗanye dan rashin ta ido, yanzu ji yadda kike wani son kamani ban san uwar me kikeso inyi miki ba”.

Ya ƙare mgnar cikin ƙarfin hali.

Ita kam Khausar cikin mmki da tsoron lamarin shi ta buɗe baki tare da cewa.

“Ni dai Allah ya sani ba abinda ya dameni da kai, kawai wayata zaka bani, toh ma ni me ruwana da kai”.

Ta ƙare mgnar tana tura baki.

Da hannunshi yasa ya kamo hannunta tare da matsewa har saida tayi ƙara kana yace.

“A hakan dai kikace kina sona! Ga yadda kike kallona kamar ki haɗiyeni ni ban masan me sajena ya tsare mikiba”.

Da sauri ta kwaɓe fuska tare da yin ƙasa da kanta tace.

“Toh ni ai wayata nake kalla”.

Ta ƙare maganar tana tura baki.

Shi kuma cikin tsareta da ido yace.

“Jiya da dare ba biyoni kikayi ba”.

Sai kuma ya miƙe tsaye tare da motsowa kusa da ita cikin wata irin sassautacciyar muryansa can ƙasan maƙoshi yace..

“Ni kikeyiwa haka ko? Zanyi maganinki zan miki abin da kike son inyi mikin, tunda na lura a hannu kike”. Ita batama fahimci mgnar ba sai dai jujjuya ido da tayi cikin shaƙar ƙamshin jikinsa tace.

“Ni dai ka bani wayata”. Tsuke fuska yayi tare da matse jikinsa baga ɗaya kana cikin danne yanayin da yake ciki yace.

“Bazan badawa”.

Sai kuma yayi mata kallon sama da ƙasa kai ya jinjina ganin mayafin jikinta ya ɗan rufe mata ƙirji, juyawa yayi kana ya ɗan zagaya bayanta tare da cewa.

“Mu tafi Didi na kiranki”. Zuwa yanzu tasan waye Didi tasan nasabarta da kuma kimarta, haka yasa cikin nitsuwa tayi gaba batare da tacemai ko ƙalaba, bayanta yabi, tare da sauƙe ganinsa kan ƙugunta dake juyawa kai kace kamar da gayya takeyi.

Kiciniyar buɗewa kofar ta fara, shi kuwa ido kawai ya zuba mata, kusan one minute tana kiciniyar, gani, ta gazane ta juyo ta kalleshi tare ɗan tura baki tace.

“Na kasa buɗewa”. Kallon gefen ido yayi mata kana yace.

“Uhmmm dama ke me kika iya banda rawan kai”.

Wasu pin number dake jikin ɗan ƙofar ya danna wanda shima Ibraahim ne ya nuna masa.

Da hannun yayi mata alamun su tafi.

 

A hankali suka fito kana yaja ƙofar ya rufe, jujjuya kai tayi don so take ta gane ta inane inda su Ummi suke amman ta gaza ganewa kasancewar idonta a rufe suka fito, kuma ma ƙofofin wurin sunyi yawa.

 

A hankali ta fara taka steps din suna sauƙa ga mamakinta sai taga basu ɓullo cikin falon nanba, sai ganinta da tayi cikin corridor nan mai faɗi, kusan a jere suke tafiya yayinda suke baza wani irin fitinennen ƙamshi kamar furannin.

 

Da sauri tayi ƙasa da kanta lokacin da taga sun ɓullo cikin wani ƙasaitaccen falo, wanda tayi arba da Rahama dake tsaye, da sauri Rahama ta nufeta tare da buɗe mata hannun.

A hankali ta ware hannunta suka ruggume juna.

Didi kuwa murmushi ta saki tare da miƙewa, ruggume su tayi duka biyu tana mai cewa.

“A onmi jam nɓingel am”. Kin tashi lafiya ɗiyata”.

Cikin mmkin yadda akayi Didi da yaranta kab da yawa da cikin mutanen makusantansu suka iya fllanci ras ta ɗan kalli fuskar Didi tare da cewa.

“Jam Alhamdulillah Didi noi Chomri”.

Lfy lau Alhamdulillah Didi ya gajiya.

Murmushi Didi tayi tare da kallon Modibbo da ya zuba musu ido ko keftawa bayayi.

Sai kuma ta juyo cikin falon jin su Lalla Khadijah suna dariya tare da cewa.

“Didi kalli Ibarahim yadda ya wani zumbura baki, wai sun kwace mishi fada”.

Cikin dariya tace.

“Yoh ai bashi kadaiba kalli Yayan nashi ma yadda ya tsaremu da ido”.

Da sauri Modibbo ya kauda kanshi jin abinda Abualeey ke mishi dariya.

Saita nitsuwarsa yayi cikin yanayinsa mishkilanci ya raɓa gefensu ya wuce, biyoshi sukayi a baya.

Ita kuwa Khausar a hankali ta rusuna gaban Abualeey cikin sanyi da girmama tace.

“Barka da safiya Abba”.

Cikin kula yace.

“Barka dai Khausar ya bakunta”.

Cikin yin ƙasa da kai tace.

“Alhamdullillah”.

Sai kuma ta miƙe sabida kamo hannunta da Aunty Khadija tayi tare da cewa.

“Bismillah zo muje muyi breakfast”.

Kai ta gyaɗa mata kana tabi bayanta.

Yayinda suma duk saura suka bi bayansu suka nufi wani tamfatsestsen Dinning table wanda a ƙalla yake da kujeru goma sha biyu.

 

Sai kuma duk suka tsaya, har saida Didi da Abualeey suka iso suka zauna sannan duk suka zauna.

Didi da Abualeey suna kan karshen table ɗin a jere, sai kuma Khausar dake gefen Didi forkon layin kenan sai kuma ɗaya gefen forkon layin Modibbo ne zaune wanda ya zama yana fuskarta Khausar.

Sai Ibrahim dake gefshi yana fuskarta Rahama dake gefen Khausar, sai kuma Lalla Hafsat dake fuskantar Hakim sai kuma Lalla Khadijah, dake fuskantar Ashshe.

Ya zama kujeru uku ne babu kowa a kansu.

 

A hankali Lalla Khadijah ta miƙa tsaye tare da fara savin dinsu ɗaya bayan ɗaya duk da kowa da irin kalan abinda ta zuba mishi.

 

Abualeey masace mai haɗa da miyar daddageggen nama,  sai kuma Modibbo da Ibarahim da ta zuba musu soyayyan dankali, da dege-dege da yaji naman kaza da kuma fararen tsokokin kifi sai kuma wadatacciyar  albasar da take sa ɗan sauran gwaninta, sosai yajin yayi meɗeu a cikin domin Ibarahim na son yaji sosai sai kuma  soyayyan kwai da yaji vegetables wani iri daddaɗan ƙamshi mai tada tsohuwar yunwa dege-dege ke gazawa, shi ta zubawa Khausar ma da Rahama, sai kuma ta sawa Ashshe da Lalla Hafsat masa da miyan ita  kuma irin nasu Khausar Hakim ma Masa da miyarsun ta saka mishi.

Da sauri duk suka juyo jin muryar Dr Jameel da Zakariyya da kusan a tare suka shiga.

 

Bisa kujeru dake gefen Lalla Khadijah suka zauna bayan sun gama hausawa.

Suna ta zuba musu abincin.

 

Bismillahi suka kana duk suka fara ci.

 

Yayinda Khausar kuwa ke riƙe da fork din tana ɗan jujjuyawa tana ganin yadda miyar taji nama da kifi.

Da sauri Didi ta kalleta tare da cewa.

“Bismillah ɗiyata kici abinci”.

Murmushi ta ɗanyi tare da cewa.

“Toh”. Sai kuma ta ƙare mgnar tare da kallon Modibbo dayi loman forko, da sauri ya lumsh idanunsa, yana maijin ɗan-ɗanon abincin mai gamsarwa na ratsa mishi harce, sai dai kuma wani irin gigitaccen yajin da yaji yana gama gaba ɗaya jijiyoyin bakinshi manya da kananan. Allah ya sani shi dai yana masifar tsoron yaji.

Rahama ce ta kalleshi cikin murmushi tace.

“Yah Aleey yayi daɗiko nice nayi mana girkin da kaina”.

Cikin danne azabebben yajin dake gab da gigitashi yace.

“Yes kinci a baki tukuici”.

Sai kuma ya ɗan kalli Ibarahim dake cewa.

“Wow masha Allah ai ɗaɗi kam sosai ma, wannan girki ko yau aka aurar da ke ai bamu da haufi”.

Kai Khausar ta ɗan sunkuyar tare da soka dankali ɗaya ta haɗa da kifin kadan tasa a baki.

Wani irin zar taji yawun bakinta ya tsinke Allah ya sani tana da masifar cin yaji, shiyasa taji abinci yayi mata yadda takeso, sai dai duk da haka yajin ya fitini harshenta.

A hankali ta kalli Lalla Hafsat da kuma Lalla Khadijah dake cin abinci cike da kwanciyar hankali alamun suma manyan askarawa ne a cin yaji.

 

Sai kuma ta kalli Dr Jameel ta ɗan kalli Abualeey tare da jan plate gabansa ya fara cin masa da miyar Abualeey da aka sa mishi.

 

A hankali ta dawo da kallonta kan Modibbo da ya kai hannunsa kanshi yana ɗan shafawa tare da yin ƙasa da hannunsa har zuwa ƙeyarsa.

A hankali ta kuma kai loma na biyu wanda zuwa lokacin Ibrahim dasu Kalla Khadijah har sun kusa cin kaso ɗaya bisa ukun na abinci da ke kan plate dinsu.

Shi kuwa Modibbo cikin sanyi ya kai loma ta huɗu wanda tuni idanunsa sun cika da hawaye sabida azabar yaji daya fitini bakinsa.

A hankali ta tsaida idanunta kanshi tana mai tuno wasu kalaman Yah Jameel a ranar da sukayi rabuwar ƙarshe a cikin Shopping mall da suka shiga, a lokacin da yaga ta ɗauki robar dakekken yaji yace mata.

“Na lura kina son Yaji matuƙa, MJ ɗina kuma yana masifar tsoron yaji, kuma muddin yaga mutun yana son a yaba masa kan girkinsa to baya taɓa kushewa, kuma duk rintsi sai yaci dan shi mutum ne da baya son gwatsale mutum.

Shiyasa ko yaya bazai faɗaba, gwara ki sani dan kada kije kiyi ta zabga mishi yaji ki kashe min aminina.

Domin  ko yaya bazai faɗa mikiba sai dai idan yaji ya gigita shi, zakiga, zaita shafa kanshi musamman ƙeyarsa kuma idanunshi zasu cika da hawaye, baza kuma su zuboba haka kuma zakiga duk sanyi zai fara zufa toh da zan kinga haka ki sani yajine ya gigitashi”.

Tuno hakanne yasa dawo da hankalinta kanshi ai kuwa zufan yakeyi duk da masifeffen sanyi da AC ke busa musu.

 

A hankali ta sauƙe numfashi tare da sa hannunta ta dauki goran ruwan dake gefenta wanda yake zuba nason sanyi, a cup ta zuba mishi ruwan tare da miƙa mishi.

Da sauri ya zura mata idanunshi dake cike tab da hawaye, ba musu yasa hannunshi ya amshi cup din tare da kaiwa baki, lokaci ɗaya ya zuƙe ruwan tare da ajiye cup din.

Didi kuwa da Abualeey duk ido suka zuba mishi Ashshe kuwa da sauri tace.

“A’a Aleey ko dai kaima irin su Hafsat ne da yaji ke gigitaku”.

Juyowa yayi ta kalleta da idanunsa da tamkar hawayen zasu zubo, sai shafa ƙeyarsa zuwa sajensa yake tamkar ba gobe.

Juyowa sukayi baki ɗayansu suna kallon Khausar data ƙara mishi ruwan sanyi tare da cewa.

“Issah”. Sai kuma tajanye plate ɗin daga gabanshi tare da turawa Ibraahim da har ya cinye nasa cikin ɗan sanyi tace.

“Yayanka kam in yaci wannan zai iya sume mana a nan”.

Cikin dariya Ibrahim yace.

“Kai haba dai”.

Lalla Khadijah cewa tayi.

“Yah Salam Aliyeeh ashe baka cin yaji kuma bazama faɗa minba”.

Ina bazai iya mgn ba yanzu sai sauƙe numfashi yake da shan yaji a hankali tare da bin Khausar da kallo mai cike da mamaki ya sani duk duniya  J ɗinshi ne kaɗai yake iya gane dukkan motsinshi koda ko baiyi mgn ba, toh ya akayi ta gane duk halin da yake ciki”.

Didi kuwa cikin murmushi da tsareshi da ido ta zuba mishi abincin da akeyi dan Abualeey ta miƙa mishi tare da cewa.

“Sak komai nashi na Abbanku ne, wato har yadda idanunsa sukayi haka nan idanun Abbanku keyi matuƙar dai yanacin yaji, kuma wai bazasu faɗaba, yanzu in badon Allah ya baka mace Mai lura da kulaba ya zakayi kenan”.

Shi dai sai shafa saje yake dan har yanzu baya jin zai iya mgn.

Abualeey kuwa cikin kulawa yace.

“Daga yau kada ku sake bashi abincin da Rahama ta dafa, dan na lura ita harshenta ya mutu baya jin yaji ita da Ibrahim da Khadijah”.

Dr Jameel kuwa dariya yai tare da cewa.

Ai ni ko gigin bacci nake bazanci abincin da Ibrahim yaci ba yaro kamar maye”.

Sai kuma duk suka juyo kan Modibbo jin Khausar na ce Mushin.

“Isah yar diyam fahin”. Kai ya ɗan jujjuya mata zuwa yanzu duk hawayen sun ɓace sai dai zirin idonshi da yayi ja.

Sannu suka rinƙa jera mishi Rahama kuwa kamar zatayi kuka tace.

“Allah ko Abualeey ban san baya cin yajiba ni yamin irin Yah Ibraahim ne shima, kuma in Sha Allah daga yau cikin abincinka zai rinka ci”.

Sai yanzu ya ɗan fesar da numfashin kana yayi ɗan murmushi gefen baki tare da cewa.

“Kada ki damu Rahama abincinka yayi”. Cikin murmushi jin daɗin ya yaba mata ta kuma ce mishi sannu.

Zakariyya ne yace.

“Ni dai banji wani yajinba”.

 

“Yoh dama kai zakaji ne tunda kaima irin Ibrahim ne”.

Cewar Kalla Hafsat.

 

Daga nan suka ci gaba da cin Abinci shi kuwa a hankali yake cin abinci yana kallon Khausar ta ƙasan ido da mamkin lamarinta.

 

Bayan sun gama cin abincin ne duk suka dawo tsakiyar falon da sauri Dr Jameel yabi bayan Abualeey dake shirin fita.

“Cikin girmama yace Abualeey, ka kirani”.

Cikin kulawa da son Dr Jameel daya kasance ɗane ga marigayi Aminin Abualeey wanda bashi da kamarsa a duniya a hankali yace.

“Eh dama cemaka zanyi kuɗauki bakin nan ku fita dasu da kai da Ibrahim da Zakariyya ku kaisu su ɗan ga gari, dan yau saura kwana biyu zasu koma Ibrahim da Haroon zasu fita da mazan kai kuma sa Zakariyya ku fita da matan”.

Cikin girmama yace.

“Toh”. Sai kuma yaci gaba da binshi ganin hakane yasa Abualeey juyowa ya ɗan kalleshi tare da cewa.

“Da mgn ne”.

Cikin yin ƙasa da kai yace.

“Eh Abualeey”. Daga nan kuma ya kwashe labarin Asma’u ya bashi ya ɗauka da cewa.

“Wlh kuma Abualeey ina sonta har raina”.

Cikin tsanananin jin dadi Abualeey yace.

“In sha Allah kuwa ka sameta, kada ka damu kaje abunka sanyi mgn da manyansu”.

Daga nan ya juya ya koma ciki.

 

Shi kuwa Abualeey daga nan kai tsaye wurinsu Abban Jameel ya nufa, bayan yayi musu dukkan bayanin sosai abin yayi musu daɗi domin dama tun jiya Zakariyya kam yayi mishi mgnar Aseeya a cewarsa ya lura Modibbo ɗan tsarine.

 

Lamiɗo kam daga wurin ma yace in dai Aseeya ta yarda ya bawa Zakariyya ita.

Domin ranshi ya cika da farin ciki ya kuma gamsu da kamalarsu yasan ko ba komai Allah yayiwa Asiya zaɓin mafi Al’khairi a gareta.

 

A can falon kuwa cikin jin daɗi Dr Jameel ya faɗawa Zakariyya da Ibraahim yadda sukayi da   Abba.

 

Shi kuwa Modibbo a hankali ya kalli Didi tare da cewa bari inje wurin Abban Jameel.

 

“Ka gaidashi”.

Tace mishi tana mai miƙawa Khausar hannu alamun tazo.

Shi kuwa Modibbo hannunshi ya miƙawa Dr Jameel tare da cewa.

“Zo muje wurin Abba yaga mai kama da Jamilunshi”.

Dr Jameel na miƙewa yace.

“Ai Innayi ta kaini wurinsu jiya, yayi ta kuka saida nima ya sani kuka”.

Ya ƙare mgnar yana bin bayan Modibbo.

Yayinda Zakariyya kuma ya kamo hannun Ibrahim tare da ce mishi.

“Zo ka rakani wurinsu Innayi”.

Toh yace kana ya miƙe suka tafi can.

 

Shi kuwa Modibbo bisa jagaroncin Dr Jameel , sukaje Side dinsu Abba.

 

A falo suka samu Lamiɗo da kuma Bappa Jimeta da Malam Arɗo.

Sai Haiydar dake can kan danning table.

Ganin Modibbo da Dr Jameel ne yasa ya sauko da sauri tare da isowa tsakiyar falon.

Shi kuwa Modibbo cikin nitsuwa suka gaisa dasu Lamiɗo.

Bayan ya gaidasu ne kuma ya ɗan kalli Malam Arɗo dake cewa.

“Yanxu dai ya tabbata kun guji makaranta kenan?”.

Yayi mgnar yana kallon Dr Jameel da tamkar M Jameel ne ke zaune gabansa,

Murmushi Dr Jameel yakeyi tare da binsu da ido ganin yadda suke kallonsa cike da rauni.

Shi kuwa Modibbo

Kai ya ɗan juya tare da miƙawa Haiydar hannun, sai kuma ya juyo kan  Malam Arɗo tare da cewa.

“In sha Allah nan kusa ai zamu dawo”.

Murmushi Abba Jameel dake fitowa daga cikin ɗaki yayi tare da cewa.

“Uhmmm Aliyu kace dai za kuje, amman ai komawa kam banga alamaba”.

Ya ƙare mgnar da zama kusa dasu tare da shafa kan Dr Jameel dake cewa Abban.

“Barka da safiya Abba na”.

Cikin zuba mishi ido da ta’ajjudin kamannin daya zarta zaton mai zato yace.

“Barka dai Jamilu na”.

Sai kuma ya ɗanyi shiru tare da sunkuyar da kai dan muryarshi data fara rawa.

 

Moddibo kuwa a hankali ya ɗan taune lips inshi ta gefen tare da gyara zamanshi ganin Abban Jameel ɗin ma ya zauna tare da cewa.

“Yanzu Mai martaba da Waziri da Galadima suka fita nan”.

Cikin sanyi Modibbo ya gyaɗa mishi kai.

 

“Sunzo mun tattauna kan lamarin Jameel da Asmau da kuma Asiya da Zakariyya Alhamdulillah kuma mun tsaida matsaya.”

Cikin sanyi Modibbo ke jinjina mishi kai

Sai kuma ya kalli Haiydar dake cewa.

“Yah Modibbo ina Adda Khausy”.

A hankali yace.

“Tana wurin Didi”.

 

“Tun ɗazu nake ta kiranta bata ɗaukaba, Mommy ma tace min tai ta kiranta bata ɗauka ba”.

Cikin kauda kai yace.

“Eh wayar ce tana hannuna”.

 

Kai Haiydar ya jinjina tare da cewa.

“Ina son zuwa wurinta”.

 

“Toh sai na tashi tafiya”. Ya Bashi amsa.

Daga nan kuma Haiydar ɗin ya nufi wata ƙofa yana cewa.

“Bari inje in canza kaya dan ance zamu fita”.

Da ido kawai suka rakashi.

 

“A wanne hotel ne ka sauka da kazo”. Abban Jameel ya jefawa Modibbo tambayar.

Cikin girmama yace.

“Sofiyel Mouley Youseep hotel na sauka”.

Cikin sauri Dr Jameel yace.

“Hotel ɗin Abualeey ne ai”.

Kai Abba ya jinjina tare da cewa.

“Batun kayanka da kuma takardun aikinmu na Companyn’ne dama yasa nake son muje mu ɗaukosu”.

Cikin sauri Dr Jameel yace.

“Room no ɗin kawai zai gaya mana Abba, idan mun fita zamuje mu ɗauko, komai barema da Ibrahim zamu fita da wanda komai na Hotel ɗin a hannunsa yake”.

Cikin jin daɗin abin yazo da sauƙin Abba yace.

“Toh Alhamdulillah”. Sai kuma ya ɗan gyara zamanshi tare da fuskantarsu da kyau a

hankali  yayi gyaran murya tare da yiwa Dr Jameel wani irin kallo mai cike da sonshi, ganin ko zamanshi yadda Jamilunsa ke zama a gabanshi haka ya zauna.

Cikin danne raunin sa ya kira Modibbo.

 

Shi kuwa Modibbo cikin nitsuwa ya amsa tare da takwashe sawunshi yayi ƙasa da kai.

Abba kuwa cike da sanyi ya fara bashi labarin wasiyar J ɗinsa, da kuma yadda sukayi ta fafutukar samun auren ya kasance daga forkon har ƙarshe sai dai abinda ke gefen Khausar da bai saniba.

Gaba ɗaya jikin Modibbo tsuma yakeyi duk da kafiyarsa na son hana kukanshi subcewa ya gaza.

Gaba ɗaya mutuwar J ɗinsa ta dawo mishi sabuwa dal, ashe J ɗinsa ne ya haɗa aurensa da Khausar kenan da gaskene lokacin da yake cewa yayi mishi zaɓin matar aure, ashe Khausar ya zaɓa mishi.

Wani irin maraitaccen kuka ne ya subce mishi sabida tunowa da wasu abubuwa masu tarin yawa wanda yake da yakinin gsky ne a zuciyar J ɗinsa kenan Sadaukarwa ce J ɗinsa yayi masa, Sadaukarwar da yayi ta ƙoƙarin yiwa J ɗinsa tsawon shekaru na nuna baison abinda yakeso a nashi ran sabida fahimtar J ɗinsa naso yasa yayi ta cusawa ransa nesanta da muradinsa da J ɗinsa ya mallaka.

 

Malam Arɗo ne ya ɗanyi gyaran Muryar tare da cewa.

“Kayi haƙuri Modibbo tun jiya muke son yi maka bayani amman tunowa cewa zamu fama maka ciwon rashin Jameel ne yasa muka gaza hakan”.

Sai kuma ya ɗan yi shiru ganin yadda Modibbo ke wani irin Shesh-sheƙan mai fitowa daga ƙasan zuciyarsa har numfashinsa na cizgewa.

Cikin sanyi lamiɗo ya dafa kafadarshu tare da cewa.

“Kayi haƙuri Modibbo addu’a zakayiwa Jameel”.

Abban Jameel kam Ina ya gaza cewa komai shima sai kukan yake.

 

Malam Arɗo ne yaci gaba da cewa.

“Kaga ga Bappan Khausar wan  mahaifinta,  wanda suke uwa ɗaya uba ɗaya kuma ƴaƴa ne ga Sarki Buba Yeron Gombawa.

Ya baka auren ɗiyar ƙaninshi da yaƙinin zaka riƙe mishi amar ta da kula da ita.

Kuma shi kanshi Abban Jameel da yaƙinin bazaka tozarta zaɓin da aminika ɗanshi Jameel yayi maka bane, yasa muka shige gaba akan batun auren”.

Zuwa yanzu Modibbo kam kuka yake kamar ƙaramin yaro ya kasa cewa komai.

Sai kuma ya kalli Bappa Jimeta dake cewa.

“Ni dai al’farmar ɗaya na nema a wurinka, ka riƙe min Khausar bisa amana.

Ka duba maraicinta da kuma niyarta, kada ka bari tayi kukan maraici amanace a gareka, koda baka sonta bata cancanci muzanciba daga gareka”…..

 

 

 

*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number’n nayine, ko kuma a’a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ɓata min lokaci a banza, wlh ni na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi da duk illar da yakeyi na faɗi in kina dashi faƙat in babu kada ki wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan*

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha’awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni’ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al’ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban  lissafa. Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.

Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni’ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni’imomin ki, da sha’awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA’AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau,  duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha’awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor’s suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi’izinillahi ta’ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma’ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya’ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER’N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA’AURATA.

 

 

By

*GARKUWAR MARUBUTA*

Leave a Reply

Back to top button