Hausa MusicLatest Musics
[Music] Dauda Kahutu Rarara – Dan Arewa Door to Door
Sponsored Links
Ba mu kamala sauraron sauran sabbin wakokinsa ba, gashi ya sako sabuwa dal.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar waka mai taken, “Dan Arewa Door to Door” (mp3 download).
Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Dodo Allah Maimaita
Kai dai bari, ni ban san da wa za mu yi door-to-door din nan ba, amma dai na yi imanin cewa zaben bana kowa tafiyar kansa zai yi.
Ina daukacin ma’abota sauraron wakokin Dauda Kahutu Rarara? Sai ku hanzarta sauke wakar nan yanzu.