Latest Musics
-
[Music] Sulaiman Andoss – Nafisa
Matashin mawaki, Sulaiman Andoss, ya kara fitar da wata zazzafar wakar tasa mai taken, “Nafisa” (mp3 download). A cikin wakar…
Read More » -
[Music] Ado Gwanja – Amarya Salma
Bayan gagarumar nasara da kasuwar da wakokinsa biyu, “Chass” da “Warr” suka yi, Ado Gwanja ya dawo da sabuwa. Mawakin…
Read More » -
[Music] Sani Liya Liya – Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku)
Wohoho! Ina diyan jam’iyyar PDP? Ga wata sabuwar zazzafar wakar fa Sani Liya Liya ya kara yi wa Atiku. Ita…
Read More » -
[Music] Hussaini Danko – Dattijo
Wannan karon kuma Hussaini Danko, dankon waka gwangwajemu yayi da sabuwar wakar siyasa. Mawakin na nanaye, kuma mai wakokin siyasa…
Read More » -
[Music] Bash Neh Pha – Zanyi Mata
Hazikin matashin mawakin gambarar zamani (Hausa Hip Hop) wato Bash Neh Pha ya saki sabuwar waka mai taken, “Zanyi Mata”…
Read More » -
[Music] Sani Ahmad – Sai Da Ke
Albishirinku masoyan wakokin Hausa, yau ma ga wata mun kawo muku audiyonta da bidiyonta a tare. Sani Ahmad, mawakin wakokin…
Read More » -
[Music] Ahmad Shanawa – Bestie ft. Sarauniya Zully
Mawaki Ahmad Shanawa (Baban Cakwai) tare da Sarauniya Zully sun saki dandareriyar sabuwar wakarsu mai taken, “Bestie” (mp3 download). Ba…
Read More » -
[Music] Auta MG Boy – Akwai Bayani ft. Sadeeya Cameroon
Mawakin soyayya wato Auta MG Boy ya saki sabon bidiyon wakarsa mai taken, “Akwai Bayani” (video & mp3 download). A…
Read More » -
[Music] Ali Jita – Salma
A cikin bibikon wakokin da Mawaki mai makogwaron zinare ya rike wa wuta ya wake sunan mata da yawa. Tun…
Read More » -
[Music] Fresh Emir – Shaye Shaye
Shaye shaye kam kowa ya sani illa gareshi ga lafiyar dan adam. Likitoci ma sun shaida, haka mu ma karabati.…
Read More » -
[Music] Hussaini Danko – Hujja
Haba wa Hussaini Danko ai duniya ne in dai a fannin waka ne, in dai ya damke madauka, sai kuma…
Read More » -
[Music] B.O.C Madaki – Madara ft. Concept Man
Fitacce kana shahararren mawakin Hausa Hip wato B.O.C Madaki tare da Concept Man sun saki sabuwa kuma galleliyar wakarsu mai…
Read More »