Hausa MusicLatest Musics
[Music] Umar MB – Dan Jarida Series Sound Track
Sponsored Links
Ina daukacin masoyan sabon shirin nan mai dogon zango na “Dan Jarida“? Ko kun san cewa mawaki Umar Mb shi ya yi sound track din fim din?
Umar MB dai mawaki ne mai tasowa wanda ya yi wakokin Hausa da dama, a baya-bayan nan dai akwai wakar “Na Ladidi” wacce tayi bala’in dadi.
Kamfanin Maishadda Global Resources Nigeria LTD sune suka shirya wannan gagarumin shiri na dan jarida wato “The Journalist” wanda zai rinka zuwar muku duk mako-mako ko kuma makwanni biyu.
Za ku iya daukar sound track din wannan Hausa Series, wadda Umar MB ya yi ta. Yanzu haka.
Gaskiyar Magana Tayi kyaw Sosai Wallahi Zanyi Download Nasa a Ring Tones dina lnshaallah