Billyn Abdul NovelsFurar Danko Complete Hausa NovelZafafa Biyar Novels

Furar Danko 70

Sponsored Links

𝐓𝐲𝐩𝐒𝐧𝐠

πŸ«— π™π™π™π˜Όπ™ π˜Ώπ˜Όπ™‰π™†’π™Š…..!!πŸ«—

π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ»

π‘ͺ𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 7️⃣0

…….Zaune take a falo dafe da kanta dake matuΖ™ar sara mata saboda Ι“acin rai, a yanda take jinta zata iya aikata komai akan mutumin nan, amma ta zauna tsumayen kiran Daddy ne da yace ta dakacesa, sai dai an shafe kusan mintuna ashirin kenan shiru, hannunta ta janye tare da kallon wayarta da idanunta da sukai wani irin jazur. Wayar ta Ι—auke da tunanin sake kiran Daddy Ι—in kiran Uncle Yousuf ya shigo mata. Wayar ta tsaya tana kallo kawai, sai da ta kusa tsinkewa ta iya Ι—agawa ta kai kunne, sai dai tayi shiru dan in har tai magana kuka ma zai iya Ζ™wace mata. Ƙaramin murmushi Uncle Yousuf yay da ga can da bazata iya jiyo sautinsa ba, kafin cikin tausasa harshe ya ce, β€œMy Daughter yau babu gaisuwa ne?”.

Read complete Here

 

Leave a Reply

Back to top button