Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ali Jita – Zaki ft. Palaspa
Sponsored Links
Jitan waka, Alhaji Ali Jita ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Zaki” inda ya yi gamayya da mawaki Palaspa wurin rera wannan waka mai dan karen dadi. Za ku iya sauke wakar nan daga shafinmu yanzu-yanzu.
Palaspa mawakine mai tasowa wanda Ali Jita ya yi gamayya da shi a wannan waka ta Zaki domin ya dafa kafadunsa al’umma ta sanshi.
Also Download:
Aradu wakar ta yi, ba adawa ta matukar yin dadi. Ina masoya Ali Jita? Ku sauke wannan waka yanzu.