Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ali Jita – Maimuna
Sponsored Links
Duk da wakar nan ta Maimuna wacce Ali Jita ya rera ta jima kuma ta kai akalla watanni 4 da yi, amma fa har yanzu tana trending.
Ku sauke wakar da Ali Jita mai makogwaron zinare ya yi mai taken, “Maimuna” (mp3 download) daga HausaeDown.
Kusan duk wasu sunayen matan Hausa daidaiku ne Jita bai wake ba, muna da irinsu wadanda muka wallafa.
Also Download: Ali Jita – Mai Jita Remix
To, ina shela, ina daukacin masoyan Ali Jita? Sai ku hanzarta ku sauke wakar nan tasa yanzu.