Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sani Liya-Liya – Atiku Kawai
Sponsored Links
Song Title: Atiku Kawai
Singer: Sani Liya-liya
Producer: Liya-Liya Records
Song Size: 3.64MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Fitacce kuma shararren mawakin Sambisa, Sani Liya-liya, ya saki sabuwar wakar mai taken “Atiku Kawai” 2023 mp3 download.
Also Download: Sani Liya Liya – Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku)
Mawakin kowa ya sanshi, ya shahara kwarai da gaske wurin yin wakoki na nishadi da barkwani, to a wannan karon kuma ya yi waka ne ga dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP.
Ina masoya Liya-liya, ku gaggauta sauke wannan sabuwar waka ta sa (Atiku Kawai).