Hausa Music VideoLatest Videos
[Watch] Auta Waziri – Farin Cikina Official Video
Sponsored Links
Mawakin Arewa, mawakin Hausa, Auta Waziri ya saki sabon bidiyon wakarsa mai taken, “Farin Cikina“.
Kuma wannan shafi namu mai albarka na HausaeDown ya kawo muku shi kai tsaye daga Youtube Channel din Auta Waziri za ku iya kallonsa yanzu.
Ina ma’abota sauraron wakokin Auta Waziri? Ku kalli wannan.