Matan ko Mazan 19
đ«MATAN?? Ko MAZAN??đ«
âđ»M SHAKUR
EPISODE 1ïžâŁ9ïžâŁ
OYA KU GARZAYA KUJE KUSAYI KAYAN BACCI DAGA WACCE TAKE SUPPLYING UMMIđ
We adorn your inner beautyđ
Make you confident & comfortable with our unique Underwears ranging from;
Panties(full cotton&lace,spandex pants, thongs, g-strings…)
Jeans, cotton tops, cotton Italian gowns and more
Bras(padded&non padded, wired&wireless, strapless…)
Sleep/indoor wears(silk, cotton, satin & lace) & more!
https://chat.whatsapp.com/FICkwWmt8xqLuzWi1aTVQe
08034145600
19
Ihun da Nura yayi saida yatada kowa na gidan.
Azabure Ummi tabude ido ta tashi zaune da sauri tashiga waige waige ganin Nura baya dakin, jin ihunshi for the second time yasa dawani kalan sauri ta diro daga gadon dan tasan ba lafiya ta nemi hijabinta har kasa tasaka dan ba kaya ajikinta tafito da sauri daidai Nura nafitowa daga dakin Hadiza da jallabiyanshi ajike dauke da Hadiza da kayan bacci ne kawai ajikinta komi na jikinta diddiga yake da ruwa a sheme hannuwanta na lilo daidai lokacin Meena itama na haurowa saman Aman da Amal duk sun bude kofa sun fito, mugun faduwa gaban Ummi yayi daga ita har Meena atare sukace âmeya faruâ? Nura baimabi takansu ba yashiga sauka kasa Amal tafashe da kuka cikin magagin bacci tana sosa ido dasauri Ummi ta dauketa tana kama hannun Aman dayace âwhat happen to Momâ? Bata iya bashi amsa ba takamashi sukai kasa da Hajiya Nura yaci karo dake tsaye gaban bene ganin Hadiza a hannun Nura kaman jaririn da aka haifo daga ciki yasa tace âSubhanallahi meke faruwaâ? Arude Nura yace âHajiya bansaniba abayi na sameta ahaka, dubamin ita Hajiya bata numfashi, Hajiya dubamin itaâ dukawa Nura yayi rikeda Hadiza awajen dasauri Hajiya ta duka takai yatsanta kasan hancin Hadiza but shiru, saikuma dasauri tasaka karamin yatsanta cikin kunnenta takai babban yatsanta wajen sajenta tayi shiru saikuma tacire dasauri takai hannunta damanta idanunta tabude duk Nura nabin mamanshi da kallo dan Hajiya ita kewa mata dasuka rasu wanka a unguwansu akano.
Ganin yanayin idanunta yasa Hajiya tace âInnalillahi Wa Innailaihi Rajiâun!â Dawani kalan sauri Nura daya gama rudewa yace ânoooooo! Hadiza this is not our promise Hadiza, Hadizaâ dasauri Ummi tajuya dasu Aman da Amal dake kuka sukai sama baikamata yara na ganin irin wannan abunba, Meena ta taushe bakinta jikinta na rawa, hannunshi Nura yakai yana bubbuga kuncinta yace âHadiza wake up, wake up donât do this to me Hadiza, donât do this to me!â Yayi ihu yana jijjigata ajikinshi yace âtayaya kikeso na raini Aman and Amal ni kadai on my own without you? Donât betray me this way, I want to spend all my life dake Hadiza kitashi ban yarda ba, wake upâ ya dinga jijjigata kaman zai karya mata wuya dasauri Hajiya takama hannunshi tareda girgizamai kai tace âNura!â Ihu yayi yace âHajiya nooooo, tasan alkawarin mu, she canât leave me so soon, aâŠâŠ..asibitiâŠâ kaman wanda yatuna wani abu tashi yayi da sauri ya dauketa yafice da ita bayan yadauki key anan tray dasuke ijiye keys, bude bayan mota yayi yasata yashiga gaba yaja motan da mugun gudu bini bini yana tuki yana kallonta da kyar cikin ikon Allah yakai asibitin su babban private clinic ne.
Yana parking yawani fito ya fanfala da gudu cikin hospital din. âDoctor help meâ yayi wani ihu dayasa some few nurses da Doctors suka fito, ganin Alhaji Nura dan nanne hospital nasu yasa duk sukayi wajenshi yama kasa magana waje kawai yake nuna musu yace âmyâŠ..myâ sai kawai yayi waje da sauri Doctors suka bishi daya daga cikin likitocin yana sa Nurses afito da gado suna zuwa wajen motan kaman Nura zai fashe da kuka yace âsheâs not breathing namata CPR still batai responding baâ dasauri Dr yashiga saka stethoscope yace âminti nawa kenan yanzu da daina nunfashintaâ? Cikin mugun damuwa Nura yace âI donât know I just met her abayi haka, Dr please do something please, I donât care do whatever u have to do, she canât go like this, tanada yara biyu yan kanana, please karufamin asiri and do somethingâ daukan Hadiza akayi aka daura agado idan kaga yanda ake gudu da ita akan gadon idan kanada hawan jini zai iya tashi Nura zai bisu cikin dakin aka hanashi aka rufo kofa, tadan karamin window kofan yake lekawa ganin ansa almakashi ana yaga rigan jikinta ana mammakala mata wasu mashina akirji gabaki daya doctors biyu da nurses hudu sun haukace ana hada defibrillator dan ayi shocking zuciyanta, hade hannu Nura yayi yakai yashafa kanshi yana juyi saikuma yasake hada hannayen duka hankalinshi atashe yace âYa Allah karka dauki ran Hadiza yanzu please Ya Allah, nayi alkawari zanyi azumi uku kadawo min da ita, I need to tell her how much she means to me, nagayamata ina sonta haryau har gobe, and I never intend on hurting her in anyway, Hadiza is my soulmate, Maman yarana guda biyu, my life partner, Ya Allah nasan tayi kuskure da dama but please give her a second chance please give her a second chance to amend all her mistakes ya Allah ka taimakaminâ wayanshi ne yashiga ringing hakan yasa ya tattaba Aljihunshi yaciro ganin Ummi ne yasa arude yadauki wayan yakai kunne cikeda tashin hankali yace âUmmiâ cikeda damuwa Ummi tace âYa jikin Anty naga ayanda kafita saisa nakira naji ko kunkai lpy, su Amal nata kuka meya sami, Mommy su bansan mezan gayamusu baâ arude Nura yace âUmmi kutaya Hadiza adduâa ki gayama su Aman suma Maman su adduâa, Ummi banson Hadiza tamutu, she means a lot to me, Maman yarana, nariga nafaro rayuwana da ita, tayaya zan cigaba da rayuwa babu ita eh Ummi?â Yanda Nura ke magana zakasan bemasan meyake fadiba cikeda so dakuma tausayin mijinta tace âin sha Allah babu abinda zai sami Anty kaji Baban Amali, Allah ubangiji yatada kafadanta, ka koma wajensu kada anemeka, kada kadamu zan kula da kowa na gida kaji Mijinaâ cikeda so yace ânagode Ummi ki tayani bawa Hajiya kulawa kar jininta yahauâ gyadamai kai tayi tace âto Mijina zanyi, ka manta damu anan ka maida hankalinka wajen Anty tafi bukatarka, Allah yabawa Anty Lpyâ ta katse wayan, komawa gaban kofan yayi daidai ana bude kofan Dr daya yafito dasauri Nura yace âdocâŠ..â anatse Doctor yace âsheâs alive!â.
Wani kalan rungume Dr Nura yayi saikuma yasake shi da sauri yaxube awajen yayi sujjada yatashi sauran likitocin duk suka fito da Nurses sai godiya yake musu head Dr yace âzaka iya shiga ka dubata but kada ka tadata kafin ka sameni a officeâ dasauri cikeda farin ciki yace âto, to, nagode Drâ dasauri yashiga ciro wayanshi yayi dialing number Ummi dasauri ringing daya tadaga cikeda farin ciki yace âUmmi Hadiza na raye! Tafarfadoâ dasauri Ummi tace âAlhamdulillah Alhamdulilah!â tahau fadama su Hajiya akan wayan duk sai hamdalasuke, ahankali Nura yana jinsu yace âina Amal da Amanâ? Ita tama dauka ya katse wayan da sauri tace âAmal na kuka gatanan na goyata tayi bacci, shikuma Aman gashinan kan cinyana idanunshi biyu yayi shiru kanason kaga Mommy ka koâ? Tai maganan a tana shafakan Aman, Gyadamata kai Aman yayi ahankali, âbashi wayanâ Dasauri Ummi tabama Aman wayan cikin sanyin murya yaron yace âwhat happen to my Mom Dady?â Murmushi sosai Nura yayi yanzu yakara tabbatar yes Allah ne yabama Hadiza second chance tunda gashi yau Aman ne ke wannan damuwan kan mamanshi yaron da is always angry with her, cikeda so da lallashi yace âMomy was a bit sick but yanzu sheâs fine, tana bacci anjima zanzo gida na kwaso ku kuzo ku ganta kajiâ gyadamai kai Aman yayi Nura yace âyou are the only man in the house, bana nan kaine incharge so promise me you will take care of your Grandma, Aunt, Anty Ummi and little Amali, promise me zaka kula da kowaâ ahankali Aman yace âI promise Dad, take care of my Momâ murmushi Nura yayi yace âto zanyi, Daddy loves you and Amali a lot ko kada kadamu anjima zanzo gida okâ âokay Dadyâ katse wayan Nura yayi yawuce yabude dakin ahankali ya shiga, Hadiza na kwance kan gado da kayan patient an saka mata oxygen mask a hancı har lokacin sheâs still connected to some machines zuwa yayi gaban gadon ya zaune tareda kama hannunta da sauri yakai bakinshi yayi kissing yana kallonta yayi shiru, she looks so peaceful tana baccin nan babu wanda zai ganta yace fitinanniyan mata ce, sake kissing hannunta Nura yayi murya chan kasa yace âthanks for pulling through, you scare the hell out of me today Hadizaâ yayi shiru yana kallonta saikuma ya rungume hannunta akirjinshi yace âI love you very very much Hadiza despite all your crazy and annoying attitude but still ina sonki thatâs why Iâve been putting up with your shit all this years, ni kaina I wonder why nakeson stubborn mata irin ki, but yazanyi the love is just unconditional kada ki karamin abinda kikamin yau okay! Kin tsorata Nurin ki sosai Hadizaâ yayi shiru saikuma yasake kai hannunta kan bakinshi ya manna mata kiss yana kallon fuskanta yace âbantaba tsanan kiba for once duk kalan abinda zakimini, infact sometime nakan gayama kaina ma I should be grateful inada matan da will always say whatâs on her mind the way it is, babu kwana kwana thatâs you Hadiza, you are so real ba kaman sauran mata ba that use to be cunny and sly, nasan halinki tsaf ciki da waje saidai na gayama mutane who u are, you are just stubborn, gaki da anger issue but u are not wicked Hadiza, and u are not evil, u donât even have that time, baki cikin sahun matan dake bin malamai ko bokaye so sometimes I feel kome zakiyi I can put you with it because bakida mugun nufi azuciyanki kuma baki shirka and idan akwai soyayya kome zakimin zan iya hadiyewa and be the man saisa ake ganin kaman nina batakiâ yayi shiru yana kallon fuskanta yace âI just want you happy, I want you to enjoy your self saisa I gave you all that u desire, Hadiza banyi aure dan to hurt you ba infact I did it for you, I did it for my children and for myself, you were not willing to change and I donât wanna force you, danaga kin aminta da Ummi, keda baki yabon kowa but kika yabama Ummi not once, not twice yasa I looked at the girl to see menene in this girl da matane the whole Hadiza ke yabaâ yadanyi shiru ahankali yace âke kikamin auren nan Hadiza and I was still considerate to marry the girl wacce keda yaranmu kukai approving sabida karna saba miki, I donât think akwai a man that can love his wife this much kaman niâ yayi shiru yace âI thought bana gabanki cus u donât value me Hadiza, u donât look at me with love and affection dakikemin kafin muyi aure, rather koda yaushe kallona kike like your mate, bantaba sanin u will react this way da auren nan ba cus banga soyayyan dakikemin ba is as if yayi disappearing, to my biggest suprise naga auren yasa kin dawo dumu dumu kinasona saisa danaga haka I always give you my attention, and my love cus I donât wanna hurt you, I took care of you, pamper you, always showing you how much u mean to me that babu abinda ya chanza a soyayyan danake miki eh Hadiza. I want you ki tashi mu rufe wannan chapter na fada kullum, mudawo kaman yanda muke da and forget everything and live as one okay happily ever afterâ yayi maganan yana tashi ya manna mata kiss a goshi sannan yakara gyaramata bargo yafito yawuce office na doctor.
Zama Nura yayi kan kujeran dake facing Doctor su dake duba file na Hadiza da glasses a idanu, saida yagama yadago yakalli Nura dake kallonshi yace âAlhaji what your wife had today was SCA, watto sudden cardiac arrest!â Sosai Nura ke kallonshi Dr yace âwell all I can say miracle kawai yadawo da ita duba da lokacin daya daukeka da ganinta da bata CPR, dakuma kawota nan hospital still ta farfado is just God!â Ahankali Nura yace âAlhamdulillah Ya Allah, Hamdan Kaseeran Dayyiban Mubarakan fiiâ Dr yadan sauke ijiyan zuciya yace âzanyi managing nata a hospital for 7days dan I need to rule out daga ina wannan matsalan yafara cus this is her hospital bamu santa dawani matsalan zuciya ba nor hawan jini so inaso zan mata some test dazamu duba complete lafiyan zuciyanta tundaga kan arteries da veins da komi na zuciyan, zatayi EKG, MUGA, MRI, Exercise stress echocardiogram test, gashi u need to make paymentâ yabama Nura takarda ya karba dasauri yana dubawa Dr yace âAlhaji Nuraâ anatse Nura yace ânaâam Drâ Doctor yace âso far so good we donât know meya jawoma this issue and banso nayi digging into personal life dinku but ina ganin bayan munyi ruling out the heart issue I will refer her to a psychologist cus I think matanka is suicidal!â Dasauri Nura yace âno, no Dr, Hadiza musulma ce nasan we are having one or two issues but nasan bazata taba tunanin kashe kanta baâ Dr yace âyet kasameta abayi akasa ta kunnama kanta ruwa she knows the dangers of that, banda sheâs risking jikinta ma cold that could result to pneumonia, sheâs also an adult 32yrs da 2kids more of the reason why dole nayi referring nata to psychologist cus I believe batama san metakeyi ba duba da whatâs at stake, what life nata means to you, to her kids and to her familyâ Shiru Nura yayi yakasa magana kana ganin fuskanshi kasan heâs feeling guilty heâs not just happy, ahankali Dr yace âitâs okay you have to be strong ananâ gyadamai kai Nura yayi batare daya iya magana ba, Dr yace âI will suggest ka kira all family members nata, duk wani masoyanta should be here for her, koda wasa kada ku kara batamata rai for now, kutaru make her happy and show her how important she is to all of you, like I said bansan mene asalin problem din ba but I strongly believe your wife is depressed and suicidal dan haka you people should show her loveâ gyadamai kai Nura yayi, Dr yace âAlhaji Nura daga yanzu do kome zakayi kayi dan karta sake having this cardiac arrest dan believe me she might not be lucky the second time!â Gyadamai kai Nura yayi yace âÄ°n sha Allah this is the first and last timeâ Dr yace âyou can goâ tashi Nura yayi yafice ahankali yafita waje wani dan dakali yasamu yazauna yayi shiru yana kallon paper expensive scans da test din zuciyan da zaâamata sannan yaciro wayanshi yakira Jams ya sanar da ita komi da ake ciki yace âzai samata kudi tama kowa booking flight su taho da Mama da sisters dinta Hadiza needs love that she might be suicidalâ katse wayan yayi yatura mata 1M sannan yakira Hajiya ya sanar da Hajiya ma komi, anatse Hajiya tace âHadiza bazata taba kashe kanta ba Nura kasan likitoci da zancen banza wani zubinâ Nura feeling so bad yace âHajiya duk ni naja komikoâ? Tashi Hajiya tayi daga falon ganin Ummi tafito daga kitchen tawuce dakinta ta zauna anatse tace âno Nura bakai bane kaddara ceâ muryanshi na rawa yace âHajiya I push Hadiza so hard da tana kokarin kashe kanta ko Allah yasan ban auri Ummi dan kuntata mata ba Hajiya u know me kinsan danda kika haifa am not a wicked person, inason mata ina kuma tausayinsu sabida matane kannina gabaki dayaâ cikeda so dakuma lallashi Hajiya tace âdonât beat yourself too hard Nura, mata munada zafin kishi, wasunmu sun iya handling kishi wasu kishin zai iya hallakasu stop blaming yourself Son, aure ba haram bane Alhamdulillah da ranta yanzu abinda zance maka is tundadai case din yakai haka karaba musu gida kajiâ shiru yayi hakan yasa Hajiya tace âyou have too nasan yanda kakeson yaranka su taso kansu daya but dole ka hakura dan at this point akwai cutarwa tunda Hadizan ba lafiya gwara yanzu ka dauke Ummi daga gidan nan ka kaita wani waje, idan kagama sabon gidan ka maida Hadiza chan saika ijiye Ummi anan kajiâ gyadama Hajiya kai yayi yace âtoâ anatse Hadiza tace âkayı sallan asubaâ? Sai a lokacin yaga gari yamadan soma haske ahankali yace âbanyiba bari naje nayiâ dasauri tace âtohhhâ ta katse wayan.
Karfe goma family Hadiza na asibitin dan Max air suka samu na 7:30 shima dan anyi delay, da mahaifiyar Hadiza, da Anty Jams, da kannin Hadiza guda biyu dake binta Rabi da Hafsat dukansu kowa yayi aure duk jugum kowa yayi a asibitin har lokacin Hadiza bata tashiba, Mama dake kallon Nura dake rikeda hannun Hadiza tace âkaje gida kayi wanka ka kimtsa Nuraâ girgiza mata kai yayi yace âbazan iyaba Mama, bari saita tashi ai Dr yace nan da awa daya alluran zai saketa ta farfadoâ saikuma da sauri yakalli Anty Jams yace âga car key na jeki dauko mata su Aman idan ta tashi ta gansu zataji dadi Batai musuba Anty Jams takarba key Rabi da Hafsatu sukace zamu biki bata hanasu ba duk motan Nura suka shiga ta tada Rabi tace âwlh sainaci kutumar uban yar aikin nan dan durun uwattaâ wani kallo Anty Jams tamata tana tuki tace âkinsan Allah idan abinda kike shirin yi kenan zan iya kwana naje na saukeki a asibitiâ cikin fushi Hafsat tace âAnty Jams waike mesa kike abu kaman Mama, inda mu Hadiza takira da tuni bamu zo mun tayata koran shedaniyan yarinyar ba takama takiraki bayan tasan u will just talk like Mama look at her yau, inda ta mutu shikenan fa mun rasa yar uwanmu Nura yacigaba da rayuwanshi like nothing happen mukuma fa? Munrasata har abada, duk yanda zaki kalli abin Nura yariga yaci amanar Hadiza daya auri yar aikinta, ai da kishiyan gida gwara ta waje, yarinyar da Ya Hadiza tadauka aiki tamata komi I remember lokacin da Ya Hadiza muna waya tana yaban yarinyar wai tanada kirki tanason su Aman saisa take biyan yarinyar 50k ni kaina saida nayi ihu nace yar aikin kike biya 50k abinda akano 5k ko 8k ake biya duk wata, tacemin yarinyar nada kirki ne but shine munafukar ta aure mata miji akanme Ya Hadiza bazata hadiyi zuciya ta nemi mutuwa ba is it easy? anty Jams are you even relating the pain Ya Hadiza is going through everyday agidan nan tana kallon yarinyanâ ta share hawayen daya zubomata da sauri tace âWlh sabida Nuran ma babba ne kuma akwai Mama awajen da bazan gaidashi ba, munafuki kawai mayaudari mugu sai yanzu dayaga takusan zuwa barzahu shine yaĆan yana sontaâ Rabi tace âbar munafuki ai maza! Maza! Wlh namiji ba dan goyo bane, namiji butulu! Namiji mayaudari! Maza yan duniya! Ba kunya ba tsoron Allah ba kawaici ya auremata yar aiki!!! Wlh kaman naita surfafamai zagi dana ganshi!â Anty jams kasa cemusu komi tayi dan itama bawai sheâs happy bane sheâs just feeling bad ganin kanwarta in that state saida sukakai gidan tayi parking tajuyo takallesu tace âHafsat, Rabiâa na rokeku da girman Allah kada kuyi wani abu kungamai mahaifiyar Nura na gidan bawai kuma lafiya gareta ba pleaseâ da magana ciki ciki sukace âmunjiâ duk suka sauko suka shiga cikin gidan, Hajiya ce ke zaune a falo ga Meena agefenta dake zuba mata kunu ganinsu yasa tace âaâa su Jamila neâ
Cikeda faraâa duk suka shiga gaigaisawa akayi anawa juna jaje, Anty Jams tace âina yaran Baban su yace nazo na daukosu daganan zamu dan daukanma Hadiza kaya adakiâ dasauri Hajiya tace âsuna sama yanzun nan Ummi tahaura dasu dan yimusu wanka kuje kuhadama Hadiza kayan kafin nan tagama shiryasu nima ina ganin zan biku asibitin nan naje na ganotaâ Anty jams tace âHajiya kina fama da kanki dakinyi zamanki agida wlh ai Alhamdulillah tunda sheâs out of dangerâ Hajiya tace âina kafana kafanku kuzo kuyi Kari nasan bakiyi baâ duk sukace Alhamdulillah suka wuce sama Meena tabisu da kallo zata mike Hajiya takama hannunta tace âme haka ina zaki saikace sata zasuyi agidanâ? Dasauri murya chan kasa tace âwajen Ummi zaniâ girgiza mata kai Hajiya tayi tace âhakan zaiyi kaman munada wani manufa zuciya Jamila nada hankali ai yi zamanki ananâ badan tasoba ta zauna.
Daidai Ummi tafito daga bayi dauke da Amal a hannunta Aman tariga tamai yana zaune bakin gado da towel yana jiranta tafito ta shafamai mai su Rabi suka bude kofa suka shigo chak Ummi ta tsaya dantama tsorata cikinsu Anty Jams kadai tasani da duk suke kallonta, tsayawa tayi gaban bayin ahankali tace âsannunku da zuwa ina kwanaâ azuciye Hafsa tataho gaban Ummi tasa hannu ta karbe Amal azuciye ta nuna Ummi da yatsa tace âkina nema ki kashe mahaifiyar su shine kuma kike nan nan da yaranta bakar munafukaâ dasauri Rabi tai wajen ta nuna Ummi daga sama zuwa kasa awulakance tace âke kina gani kin auremata miji ko hmmm je asibiti kiga menene soyayya wlh na tausayi miki dudda bakijin turenci but zan miki u mean nothing to Nura, keba komi bane awajen Nura ba, Hadiza Itace komi nashi, mata ta daukeki tabaki aiki, ta biyaki da kyau, tabaki ci sha sutura but kici amananta ta hanyar aure mata miji abinda kikama Hadiza Allah yasa ama yaranki! Ama kanninki! Ama jikokinki ke duk Wanda kika hada jini dasu Allah yasa amusu!â Dan lumshe idanu Anty Jams tayi tace âRabi and Hafsat please ku dauki yaran nan kuzo mutafi dakin Hadizaâ daukan Aman Rabi tayi suka kwashi kayansu dasuka gani akan gado wanda Ummi tafito dashi suka juya harsukai kofa Rabi tajuyo takalli Ummi da kanta ke kasa tace âkuma wlh idan kina Tunaânın kin kwace mata miji kinyi kuskure ki rubuta ki ijiye saikin dawo abin tausayi kuma yar kallo agidan nan danko Nura kije asibiti kigani nadaman aurenki yake, mema yakaishi gashi yanzu kin zama sanadin matarshi uwar yaranshi dayakeso na neman ta mutu, duk wani adduâa da bokaye da malamanki gwara ki kirasu dan amiki adduâa Allah sa kar Nura ya koraki, tana maganan suka fice wasu hawaye masu zafi Ummi taji sun zubomata dasauri ta share tafito daga dakin tawuce ta shiga dakinta ta tafi bayi dasauri ta duka tafashe da kuka sosai.
Har suka gama abinda zasuyi sukabar gidan Hajiya har sawa Meena tayi taje takirata dantamata sallama zata bisu asibiti tace ma Meena taba bayan gida.
Ahankali take bude idanu dasuka mata nauyi sosai, dummmm kunnenta yakeyi kaman wacce ake kwalama kira daga mesa haka takeji taji ana. âMomy, Momy, Momy wake upâ rawa rawa idanunta keyi dasauri jin muryan Aman and Amali daga nesa chan na gayamata ta tashi kafin tabude idanun nata a juye tana kallon sama ganin mutanen da idanunta basa gane mata su da kyau blurr blurr take gani saichan taji murya daga nesa ance âcan you see meâ sake runtse idanunta dasauri tayi sannan tabude su Dr tagani akanta saikuma taji an rike mata hannu da sauri takalli hannun ganin Amali da Aman suna kallonta suna kuka har lokacin suna kiran Momy yasa azabure ta taso zaune Dr yace âwoo wooo calm down kada ki tashiâ dasauri tasaya dayan hannunta dake rawa zata shafa kan zaman dake kuka sosai yana shesheka Dr yatayata kama hannun tadaura kan fuskan Aman rike hannun yayi yace âMomy donât be sick again I will never be angry with you again I promiseâ gyadamai kai tayi Amal tace âme too Momyâ ganin yanda Hadiza ke yunkurawa tanason daukan yaran nata yasa Dr yadago gadon tayi zaman kwanciya yasada yaran yasasu ko Wanne aside nata rungumeta sukayi kuka hawaye ne suka fito daga idanun Hadiza ahankali Dr yaciremata oxygen din cikin murya mara karfi tace âAâŠ..man, AaaâŠ.malâ âyes Momyâ kankamesu tayi kafin in a very weak voice tace âIâŠâŠ..naâŠ..DaâŠâŠ.dyâŠ.â Dasauri duk suka dago suna mata pointing Nura dake tsaye dab da bed din yana kallonsu yana murmushi wani kalan kallon Nura tayi sai lokacin ma taganshi da duka mutanen dakin sai kawai tafashe da kuka sosai tana mikamai hannu dasauri Nura yaje rungumeshi Hadiza tayi sai a lokacin karfin kukanta yakaru ta kankame Nura sosai tanajin mugun sonshi aranta tace âNuri kayakuri kayafemin duk abinda namakâŠâŠâ hannunshi yadaura kan lips nata yace âshiiiii u talk too much daga tashinki just get better I love you My Didiâ hawaye na bulbulowa daga idanunta tace âI love you too my Nuriâ Dr yace âtunda dai love moment ake bari naje anjima madawo atafi da ita for lab investigation, yanzu have this momentâ yawuce yafita Nurse tabishi sakinta yayi Ahankali tana kallon yan dakin tace âHajiyaâ dasauri Hajiya taje wajen gadon tace ânaam Hadiza ya jikiâ? Cikin kuka tace âHajiya kiyakuri kinji nasan namiki laifi wlh Hajiya haushinki nadinga ji gani nayi kaman kene kika sashi yamin kishiya da yar aiki na, bake kadaiba kowama haushinshi nakeji har Anty Jams dake gayamin gaskiya da ina bayi naji numfashina yana tafiya I was trying nakira Nuri like azo ataimakamin but nakasa naji wani murya nagayamin bazakizo ba sabida na cutarda ke sannan na zargeki abisa laifin da baki aikata ba kuma baki tsaneni ba, Hajiya naji dadi da Allah yatasheni nayi alkawari dan nemi gafaranki Hajiya kiyakuri kinjiâ share mata fuska Hajiya tayi tace âHadiza nobody is above mistake komi yawuce awaje bantaba rikeki ba kinjiââŠ.
***
Yau kwana uku Hadiza na asibiti tun ranan Nura bai kara kiran Ummi ba ko gida baya dawowa shike kwana da Hadiza saidai akaimai kaya, yan uwanta ne ke dawowa gida kwana su shiga kitchen suyi girki saiya zamto Ummi kullum taba daki muddin zata fito tahadu da Hafsat ko Rabi saisun yada mata habaici, takira Nura sau uku bai dagaba tamai text daban daban duk ba reply Hajiya kadai da Meena ke kula da ita dudda bata nunamusu komiba Hajiya ko ankawo abinci idan sun gama girkawa ko Ummi na sama saita kirata tazo aci abincin da ita hakanan zata sauko not feeling among, idanun Ummi sun fada babu abinda yafi damunta yanda Nura bai kirata ba ba reply kullum saitai kuka kafin tayi bacci.
Yau kaman kullum wuraren 12 tana zaune ita kadai a falo Meena tashigo dakinta tace âtashi muje asibiti tareâ dasauri Ummi tace âbaâace naje ba, kinga ko Hajiya batace najeba hakama Baban Amali karnaje wani abu yasami Hadizaâ Dasauri Meena tace âHajiya takirani tace muzo tare Allah shayi akasa nahada, tashi kisa Hijabi muje bolt na kira yana waje ya isoâ badan tasoba ta tashi hijab kawai taja maroon har kasa tasaka tabi Meena suka fice daman kowa na asibitin har Hajiya suka wuce.
Wuraren 1:15 sukakai hospital din Ummi sai kallon asibitin take yahadu sukai ciki har zuwa gaban dakin da Hadiza ciki Meena na gaba ta window dakin Ummi ta hangi Hadiza zaune kan gado ga Aman da Amal sun rungumeta kaman zasu koma ciki Hajiya na bata kunu da spoon tanasha su Yayyinta da Mama ana hira kowa na nan nan da ita, daidai Meena tasa hannu zata bude kofan su shiga ciki kaman daga sama sukaji muryan Nura yace âMeena!â Dasauri suka juyo Ummi ta tsare Nura da idanu sabida yanda tai kewanshi yaune rana na hudu dabata ganshi ba dasauri sauri yake tahowa yana leken dakin kaman mara gaskiya yana zuwa wajen cikeda fada yanuna Ummi yana kallon Meena yace âwayace ki kawo Ummi asibitin nan eh Meena?â Wani kalan dum! Dum! Dumdum!! Ummi taji azuciyanta ta tsaya chak tana kallon Nura dake kallon Meena ranshi abace kawai yasa hannu ya karbe flask din daga hannun Meena yace âwuce kije ki komarda ita gidaâ daidai lokacin sukaji Hadiza tace âHajiya kaman muryan Nuri na nakeji koâ dasauri yayi kofan yace âgani nan My Didiâ yashiga ciki ba Ummi kadaiba har Meena jitayi ranta ya sosu da abinda Nura yayi daurewa Ummi tayi iya daurewa takalli Meena cikeda Faraâa tace âkingani saisa nace miki bai dace nazo ba Hadiza batada lafiya, baidace ta ganni ba kiramin bolt nabishi nakoma gida kesaiki zaunaâ Meena batace komiba cikeda bacin rai tashiga tafiya tana neman bolt Ummi dan juyawa tayi takalli cikin dakin Nura na kusada Hadiza ta daura kanta a kirjinshi yana shafa mata kalaban kanta da wani kalan shaukin so dayan hannunshi yana nuna mata hotunan bikinsu sai murmushi suke both ita da shi looks so happy, hawaye Ummi taji sun zubomata da sauri tasa hannu ta goge tajuya dasauri tawuce awaje tasami Meena daidai bolt yazo Meena zata shiga Ummi takama hannunta tace âMeena dan Allah sabida ni kada ki fasa zuwa wajen Hadiza ki gaidata please kije nizan koma gida ni kadai please dan Allahâ Meena da idanunta sunyi jaaa tace âUmmi sakeniâ cikin lallashi Ummi tace âinhar kinasona da gaske ki koma nizam koma gida please Autan Hajiyaâ badan tasoba takoma Ummi tashiga motan bolt yaja motan suna fita daga asibitin Ummi tarushe da kuka sosai dasauri mai bolt yajuyo yace âHajiya lafiyaâ? Cikin kuka muryanta bama yafita da kyau tace âbakomi kawai mutafiâ yanda take kuka harda shesheka saitaji ta raina kanta duba da yanda Hadiza keda komi, sheâs surrounded da family dake sonta ga Miji ga yara saitaji ta raina kanta, batada kowa batada komi! Allahu Akbar! Ranta ya sosu yau takara tuna ita marainiyace Mamanta ta rasu! Babanta yarasu! Kakansu kadai gareta data tsufa tukuf sai kannenta yara su Shatu su biyu 12 and 13yrs, jibi yanda Nura yayi da ita yau kaman wulakantacciya mara daraja! Yasa she felt like sheâs nothing to him! Yasa taji she donât belong anan a family nan, ahankali ta bude yar jakan data dauka taga tanada kusan 15k aciki cikin muryan kuka tace âdireba dan Allah kaini tasha dazan sami motan Adamawa yolaâ Dasauri direba yace âlocation zamu chanza kenan jabi garage zaâa samuâ cikin muryan kuka tace âkainiâ nan yakaita har inda ake lodin Adamawa Yola tabiya direban 2k tana zuwa tabiya 13k kudin mota amman sai dare motan zai tashi tafiyan dare ne tanemi waje kawai ta zauna takifa kanta kuka take mai tsuma rai bana wasaba, gani take ko Mudi baitaba hurting nata this way ba dan shi physical damage yamata na duka dasauransu, Nura just crushed her fragile zuciya dake cike da dumbin sonshi azuciyanta kafin yakoreta gabadaya agaban jamaâa gwara takoma kauyensu ya biyota da saki takara rushewa da kuka.
Wayyo Allah na Ummiđ
Kai Maza maza maza!! One word for men please cus suna bani ciwon kai.
What exactly keep a Man?? Sex? Happiness? Respect? Ko Loyalty???
The list is long but in your opinion what keep a Man?