Hausa MusicLatest Musics
[Music] Auta Waziri – Autar Mata
Sponsored Links
Auta Waziri fa ya kara sakin sabuwar waka aradu, to, yau ita muka kawo muku mai taken ” Autar Mata” mp3 and video download.
Gogan yadda shi ma yake auta, to haka yau ma ya wake autar mata, kai da jin wakar nan ka san ta soyayya ce zuryan.
Sakamakon wannan wakar gida biyu ta zo, to za ku iya daukr audio dinta, ku kuma kalli bidiyonta duk kai tsaye daga shafin nan.
A baya-bayan nan, Auta Waziri ya saki wakoki irinsu, “Ke Nake Gani“, “Matan Arewa” da sauransu.
Masu bukatar odiyonta sai ku ma ku dauka yanzu daga shafin nan namu mai albarka.
Kada ku manta, ku cigaba da bibiyar shafin nan namu domin samun sabbin wakokin Hausa.