Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sadiq Saleh – A Bikin Suna

Sponsored Links

Sadiq Saleh
Za ta iya yiwuwa wakar nan ba bakuwa ce ba gareku, amma dai tabbas za ku ji dadin sauraronta sosai.

Matashin mawakin soyayyar nan, Sadiq Saleh, ya saki dalleliyar wakarsa mai taken, “A Bikin Suna” mp3 download.

Yo! Wakar nan za ta yi dadin sawa a wurin bikin suna, in matarka ta haife ma diya ranar suna, a kunna wagga waka.

A baya-bayan nan, Sadiq Saleh, ya saki wakokin irinsu, “Idan So Cuta Ne“,  “Abin Ya Motsa” da sauransu.

To, ina daukacin masoyan Sadiq Saleh? Ku hanzarta daukar wakar nan daga shafin nan namu mai albarka.

Leave a Reply

Back to top button