Latest Musics

[Music] Hamisu Breaker – Muradin Zuciya

Sponsored Links

Muradin Zuciya

Muradin zuciya iya ce wakar da yariman mawakan Arewa, Hamisu Breaker ya saki faifan bidiyonta a tasharsa ta Youtube kwanan nan.

Sakamakon hauhawar mabukata audiyon wakar nan mai taken Muradin Zuciya hakan ya sa mu ka yanke shawarar kawo muku cikakkiyar wakar nan.

Also Watch: Hamisu Breaker – Muradin Zuciya Official Video

Saboda haka wannan tamkar goron gayyata ne ga kafitanin daukacin masoyan Hamisu Breaker, sai gareku.

Za ku iya sauke wakar nan yanzu cikin sauki, kai in ma sauraronta kuke son yi za ku iya yin hakan yanzu.

Mun gode da ziyartar HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button