Hausa MusicLatest Musics

[Music] Garzali Miko – Sarauniyata ft. Zuwaira Isma’il

Sponsored Links

Garzali Miko 1

Wow, wannan karon kuma wakar da fitacciyar mawakiya mai yin amshin nan, Zuwaira Isma’il muka kawo muku. To, amma a cikin ita wagga waka Garzali Miko ne ya yi featuring dinta.

Ku sauke sabuwar wakar Garzali Miko tare da Zuwaira Isma’il mai taken, “Sarauniyata”  (mp3 download).

Also Download: Garzali Miko – Zan Sha Madara

Gaskiya muryar Zuwaira akwai ta da dadi babu adawa, kuma ita kanta wakar ga ta yi dan Karen dadi.

Ina daukacin masu sauraron wakokin Garzali? Ku hanzarta sauke cikakkiyar wakar nan yanzu daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button