Hausa MusicLatest Musics

[Music] Auta Waziri – Kano Gawuna Garo

Sponsored Links

Kano Gawuna Garo

Ku sauke sabuwar wakar Auta Waziri wacce ya yi wa dan takarar gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna da kuma mataimakinsa, Murtala Sule garo.

Also Download: Auta Waziri – Sabon Gwamna a Kaduna

Wakar ta yi, fatan za ku ji dadin sauraronta, amma fa ni ban ji wani dadinta ba. Domin mawakin soyayya gwanintarsa nag a love. Ya kamata ya faka wakar siyasa a gefe.

To, ko ma dai menene, ku sauke cikakkiyar wakar yanzu haka daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button