Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ali Jita – Atiku Ne Zabin Mu

Sponsored Links

Atiku Ne Zabinmu
Shahararren mawakin Hausa, Alhaji Ali Jita, mai makogwaron zinare, ya yi wakar kodiya ga Alhaji Abubakar Atiku mai taken “Atiku Ne Zabin Mu” mp3 download.

Wakar dai mai tsayin mintuna 8, a cikin ya koda Atiku dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP iya kodawa.

A baya Ali Jita ya saki sabbin wakokinsa irinsu, “Asiya“,  “Talaka“,  su “Aya Aya” da sauransu. Za ku iya dubasu.

Kai abin fa ba a cewa komai, sai ma kun saurari wakar nan tukunna. Wai wai wai ina masoyan Jita?

Ku sauke wakar nan tasa yanzu.

Leave a Reply

Back to top button