Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ali Jita – Asiya

Sponsored Links

Asiya
Alhaji Ali Jita, mawaki mai makogwaron Zinare kamar yadda Ari Baba ya ce. Ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Asiya” mp3 download.

Kai da ji an kama suna a cikin waka ka san lallai wakar yabo ce ga kafitanin masu wannan suna.

A baya bayan nan Ali Jita ya saki wakoki irinsu, Talaka (ya yi wakar da Sani Plumber mai Kafiya), Aure yana da dadi, Aya Aya, Zaki da sauransu.

To, ina daukacin masoyan Ali Jita? Ku sauke wannan wakar tasa mai taken “Asiya” yanzu daga shafin nan namu mai albarka.

Ku fa take jira!

Leave a Reply

Back to top button