Hausa Music

[Music] Abubakar Sani – Afrika

Sponsored Links

Jiki Da Ruhi

Sabuwar wakar fitaccen mawakin nan, Abubakar Sani, muka kawo muku wacce ya yi wa Mama Afrika daga cikin album dinsa na

Kwarai wakar nan ta Afrika ta matukar yin dadi, na kuma san duk masoyan Abubakar Sani za su ji dadin sauraronka.

Ku sauke[Music] Abubakar Sani – Jiki Da Ruhi

Ina daukacin masoyan Abubakar? Sai a hanzarta wurin sauke wannan wakar tasa da ya yi wa Afrika daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button